Tehran (IQNA) Kasashen Masar da Saudiyya sun jaddada wajibcin hana cin mutuncin duk wani addini, biyo bayan wulakanta kur'ani mai tsarki da shugaban wata kungiyar masu tsatsauran ra'ayi a kasar Sweden ya yi.
Lambar Labari: 3487184 Ranar Watsawa : 2022/04/18